Ya ake gane So

Ya ake gane so ga budurwa a musulunci. Yaya namiji zai gane mace tana sonsa kuma yaya mace zata gane namiji idan yana sonta ? Akwai alamomi masu ɗinbin yawa na ya ake gane so, ku biyoni a sannu mu tattauna su a hankali.  Yadda ak…

Tarihin Atiku Abubakar

Tarihin Atiku Abubakar turakin Adamawa Gabatarwa Alhaji Atiku Abubakar Manomi, Ɗankasuwa, Kwastam, Ɗansiyasa, Basarake, kuma tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya daga 1999 zuwa 2007. Alhaji Atiku Abubakar mutum ne jajirtacce…

Tarihin Maryam Yahaya

Tarihin Maryam Yahaya post Wacece Maryam Yahaya Cikakken Suna: Maryam Yahaya  Shekaru: Sha bakwai ga watan juli alif dari tara da casa'in da bakwai, 17 july 1997 Iyaye  Yahaya Bello (mahaifi)  Ruƙayya Bello (mahaifiya)  Aiki:…

Tarihin Kawu dan Sarki

Cikakken tarihin kawu dan sarki post# A farkon lamari dai Kawu Ɗan Sarki ya shaidawa manema labarai cewa shi kafinta ne kafin ya fara waƙa. Mawakin yace a lokacin da yake sana'ar aikin kafinta, yakan samu naira dubu ko kuma n…

Yadda ake sarrafa fulawa

Yadda ake sarrafa fulawa kala-kala Flour, watau garin fulawa ta abinci ko nace garin fulawa da ake amfani da ita wurin haɗa abubuwan cima kala kala, asali ana sarrafa alkama ne a kamfani domin samar da ita.  Read also Yadda ake …

Yadda ake sarrafa shinkafa kala-kala

Yadda ake sarrafa shinkafa kala-kala  Shinkafa dai wani nau'in abinci ce da ake nomawa domin samar da amfanin gonarta a ƙasa. Kasancewar shinkafa tayi dominating ƙasashen nahiyar mu ta africa, da wasu ƙasashen gabas da kuma …

Alamomin so na gaskiya

Alamomin so na gaskiya post Nuna alamar soyayya a wasu lokutan yana da matuƙar wahala a tsakanin maza da mata. Zaka ga mace na son namiji, amma  duk alamar da ta nuna masa dan ya gane tana son shi, amma kuma wasu na ɗaukan hakan…

Load More Posts
That is All